May 18, 2024

Alhamdullah duk mai tausayi ya kama ta ya shiga ya ga yadda Tijjani Gandu Ya zama…

Alhamdullah Mawaki Tijjani Gandu naci gaba da Samun Sauki, daga Gadon Asibiti Ya turo Sakon Godiya ga Masoya da suka Jajanta Masa

Fitaccen Mawakin Kwankwasiyya a Jahar Kano Tijjani Gandu yana cigaba da samun Sauki inda har ya turo da Sakon godia ga Masoya wanda suka Jajanta Masa.

Kamar dai yadda aka sani Mawakin kwana biyu da suka gaba tane Allah ya Jarabce shi da yin hadarin mota, Amma Allah Ya Kawo Abin Cikin Sauki babu Mugun Rauni sannan Allah yasa da sauran kwana a gaba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *