May 18, 2024

Allah Sarki Alamu Sun Nuna Cewa Ganduje Yana Shirin yin Biyu Babu Saboda Bola Ahmad Tunubu Bazai Bashi Mukamin Komai Ba Shin Wacce irin Shawara Zaku Basa.

Jama’a Dadama Sun Fara Basa Shawara akan Ya Koma Har’kar Noman Sa Tareda Kiwon Shanu Saboda Hakan Zaifi Masa Alkairi Wannan Kenan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *