May 23, 2024

Fitacciyar jarumar Kannywood ta wallafa a shafinta na Tiktok na yadda ta tari dan uwanta daya zo tun daga kasar waje wajenta ziyara,bisa dukkanin alamu dan uwanta ne wanda yake binta ko kuma yayan ta kamar yadda majiyoyi da dama suka bayyana.

Daga karshe bayan sun rabu ya koma kasar da yake a zaune, jarumar tayi matukar kewar shi matuka gaya.

A cikin fefen bidiyon data wallafa an gano inda jarumar shabagen shauki ta rungume Dan uwan nata hade da nuna kauna,haka kuma an hango inda yake yi mata tausa,abun yayi matukar kayatar da masoyan jarumar.

Ga dai bidiyon data wallafa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *