May 18, 2024

Allahu Akbar` Mutuwar Datafi Gir’giza Alumma Da Kuma Jaruman Kannywood a Masana’antar Kannywood Babu Kamar Mutuwar Mutun Biyu.
Wato Mutuwar Jarumi Nura Mustafa Waye da Kuma Jarumin Kannywood Sani Garba Sk Tabbas Wannan Mutuwar Tayi Matukar Gir’giza Alumma Sosai.

Sani Garba Sk dai Lokacin da Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Ya Karbi` Rayuwar Sa Tabbas Jama’a Sunji Mutuwar Sa Kana Sunyi Alhini Matuka Sosai da Sosai.

Saboda Sani Garba Sk` Mutun Ne Mai Kamala Sannan Mai Kaunar Annabi SAW Wannan Shine Dalilin daya’sa Yasamu Sheda Kuma Mutuwar Sa ta Gir’giza Alumma.

Haka Zalika Shi’ma Fitaccen Darecta Wato Nura Mustafa Waye` Lokacin Da Allah Ya Karbi Rayuwar Sa Tabbas Alumma Sunji Matukar Alhini da Rashin Sa da akai.

Saboda Tabbas Tun’da Ake Mutuwa a Masana’antar Kannywood Ba’a Taba Samun Mutumin da Mutuwar Sa Jama’a Suka’ji Alhini Sosai da Sosai Kamar Tasa.

Babban Dalilin Dayasa Mutuwar Nura Mustafa Waye Ta Gir’giza Alumma Shine Saboda` Yadda Yake Son Annabi SAW Kuma Yake Daura Sauran Jarumai a Hanya Mai Kyau.

Wannan Shine Babban Dalilin Dayasa Akai’wa Nura Mustafa Waye Sheda A Lokacin daya Rasu` Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Mutuwar Nura Mustafa Waye da Kuma Sani Garba Sk.

Sani Garba Sk Da Nura Mustafa Waye // Allah Uban’giji Subhanahu Wata Yajikan Su Da

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *