April 16, 2024

Allah Sarki. Mutuwar Jarumi Ahmad S Nuhu Yau Shekara 16 da Rasuwar Sa Ita kuma Jaruma Hauwa Ali Yau Shekarar ta 13 da Rasuwa Allah Yajikan Su da Rahama Amin.

Babu Shakka Mutuwar Wannan Jarumai Sunyi Matukar Girgiza Alumma Sai dai Muyi Fatan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yajikan Su da Rahama Amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *