June 19, 2024

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/hurvr/public_html/wp-content/themes/chromenews/lib/breadcrumb-trail/inc/breadcrumbs.php on line 253

Allah Sarki Rayuwa Adam Zango Yasamu Wata Ƴar Wacce Zata Maye Gurbin Ummu Rahab Bacin Tayi Aure…

Jarumin Kannywood adam Zango ya bayyana dalilin sa na kin zuwa Auren Ummi Rahab.

Assalamu Alaikum Barkan mu da sake saduwa a wannan shafi namu mai Albarka.

Al’umma da dama suna ta tsokaci da maganganu akan basu ga Adam A Zango a gurin bikin Ummi Rahab ba, Bayyan shine mai gidanta na farko a masana’antar shirya fina finan hausa.

Kamar yanda maziyarta bikin suka bayyana cewa ” sun zuba ido a gurin ɗaurin Auren sun ga jarumai Maza da dama harda sarkin Kannywood Alinuhu amma basu ga Adam A Zango ba a gurin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *