June 20, 2024

Allah Mai iko cikin baiwarsa ya yiwa wan nan yarin Yar mai shekara 12 baiwar rubuta Al,qur,Ani daka abun da yayi mutukar bawa mutane mamaki mutuka alhamdulillah Masha Allah karawa Annabi daraja Allah ya yiwa rayuwarta albarka.

Tabbas wan Nan yarin yar tayi mutukar bawa kowa mamaki ganin yadda take da karancin shekaru Kuma da baiwar haddar Al,kur,Ani Mai Girma baiwar da ba kowa Allah yake bawa ba sai Wanda Allah ya zaba cikin dubun mutane.

Babu shakka mahaifan wan Nan yarinya sunyi mutukar alfahari da yarsu ganin yadda Allah ubangiji Mai baiwa ya yiwa yarsu baiwa da samun ilimin Al,ku,Ani Mai Girma ilimin da zai cecemu duniya da lahira.

Yarin yar mai baiwar ta bayyana cewa tayi saukar Al,ku,Ani Mai Girma har sau uku kafin ta rubuta kur,anin Allah ubangiji ya Kara baiwa Masha Allah ya albarkaci zuri,a yasa agama lafiya.

https://youtu.be/CMkJhw6SgNs

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *