May 20, 2024

INNA-LILLAHI-WA-INNA-ILAIHI-RAJIUUN ALLAH ya Yiwa HAFIZA A’ISHA MUHAMMAD MAKERI Rasuwa Bayan Aiki (Operation) da Akayi Mata A Asibitin Shika Zaria, Karo Na Biyu da Safiyar

INNA-LILLAHI-WA-INNA-ILAIHI-RAJIUUN ALLAH ya Yiwa HAFIZA A’ISHA MUHAMMAD MAKERI Rasuwa Bayan Aiki (Operation) da Akayi Mata A Asibitin Shika Zaria, Karo Na Biyu da Safiyar Juma’ar nan 10/3/2023.

Muna Rokon ALLAH ya Jikan ta da Rahama Yasa Aljannah ce Makoma

duban mutane da dama sun zubda Hawaye tare da yiwa matashiyar addu’ar samun rahamar Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *