June 19, 2024

ALLAH SARKÍ:SAFARA’U TABAYYANA CEWA BABBAN MURADINTA A SHEKARANAN TA’SAMU MIJI NAGARI”

Fitetciyar mawakiyar hip-hop kuma tsohuwar jaruma safara’u kwana casa’in 5a bayyana cewa muradinta a shekaran nan ta.  2023 bai wuce miji nagari ba .

Tace Babban burina a shekarar 2023 Allah ya kawomin mijín aure na gari na yi aure na haihu domìn Manzon Allah S.A.W yayi alfahari dani ranar gobé ƙiyama

Safara’u Kwana Casa’in wace ta labarce Wa Manema labarai cewa ta jima tana kokarin ta Zama Tagari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *