May 18, 2024

Allahu Akbar an gudanar da Jana’izar Aisha Maina Wacce Ta Rasu Bayan Awanni Shida Da Yin Posting A Shafukan Ta Na Sada Zumunta.

Allahu Akbar an gudanar da Jana’izar Aisha Maina Wacce Ta Rasu Bayan Awanni Shida Da Yin Posting A Shafukan Ta Na Sada Zumunta

An gudanar da Sallar Jana’izar ne a birnin jihar Sokoto inda ɗaruruwan mutane suka halarta kamar yadda addinin musulunci ya koyar.

Kafin rasuwar Aisha Maina tana rike da mukamin mai baiwa Gwamna jihar Sokoto shawara.

Daga Comr Nura Siniya

kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *