June 19, 2024

Kamar yadda manzon Allah ya fadi kasa bata cin gangar jikin Annabawa da salihan bayi, don haka wannan ba abin mamaki bane don an samu kangar jikin mamaci da yayi shekaru 32 kamar yana bacci.

Ya mutu shekaru 32 baya yayin da aka same shi kamar ya yi barci sa’o’i da suka wuce, wannan mutum ne mai daraja.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *