April 16, 2024

Allahu Akbar Bidiyon Yadda Aka Gudanar da Shagalin Bikin Saurayin Daya Auri Budurwar da Kowa Ke Gudun Auren ta a Garin Su Saboda yadda Fuskarta Ta Lalace Abun Tausayi.

Yanzu Haka dai Wannan Lamari Yayi Matukar Burger Jama’a Sosai Wajen Ganin Yadda Wannan Saurayin Yayi Jahadi Wajen Ganin Ya auri Wannan Budurwa.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na musamman

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *