May 25, 2024

Allahu Akbar” Kalli Yadda Akai hafi Jariri Da Qur’ani A Hannun Sa Kuma Mahaifiyar Sa Ba Musulum Bace

Allah Mai Iko Yanzu Yanzu An haifi Wani jariri da Qur’ani a Hannun sa kamar yadda a yanzu haka ga video ka kalla.

A yanzu haka Wani abun Mamaki ya faru kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki yadda wanna abun ya kasance.

A yanzu haka mutane da yawa suna Karyata wannan Maganar kamar yadda a yanzu haka kuma wannan Maganar da gaske ne ba karya bane.

Mahaifiyar wannan yaron ta kasance ba Musuluma Bace Amma kuma ta haifi wannan yaron da Qur’ani a Hannun sa kuma a yanzu haka wannan yaron ya Samu Manyan Kyautuka.

A yanzu haka mutane da yawa Daga garuruwa suna Zúwa ganin Yaro a yanzu haka muna fatan allah ya rayashi ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *