April 16, 2024

ALLAH SARKI UWARGIDA MARIGAYI FICCEN JARUMI A KANNYWOOD AHMAD S. NUHU ZATA YI WANIN AURE BAYAN TSAWON SHEKARU

Yarasu ya bar matarsa Hafsat Shehu Tun Rasuwarsa Sai yanzu zata sake wani sabon auren.

Tsohuwar matar Marigayi Ahmad s Nuhu wato hafsat Shehu wacce tun daga lokacin da Allah yayiwa mijin nata rasuwa ba’a karajin tayi zancen aureba sai yanzu daya cika shekara goma sha biyar da rasuwa kodai sai yanzu tabad jimamin rashin masa Allah ne dai kawai ya sani ko kuma wani abin take nufi.

A yanzu ta kara wani auren a karo na biyu bayan mutuwar Mijin ta.

Ku kali cikekken vedion anan Daga KUNDI

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *