June 12, 2024

Allahu Akbar Yanzu Yanzu Nan Hadarin Mota Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wani Attajiri da Matarsa Hade Yayansa Guda Hudu

Innalillahi wainna ilaihirrajiun Yanzu Yanzu nan muke samu labarin Mutuwar wani babban Attajiri tare da matarsa hade da yayansu gida hudu, Wannan alamari da ya faru ne akan hanyar su daga bauchi zuwa jahar filato watau jos.

Wannan alamari ya matukar tayarwa da kutane hankali kasancewar abune wanda yaxo farat daya babu zato babu tsammani, muna masu Addu’a Allah Yaji kansu da rahama muma idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani Ameen.

ABINCIN TALLAFI DA AZUMI DOMIN TAIMAKON ƳAN GUDUN HIJIRA DA MARAR SA ƘARFI A KATSINA.

Duk da maganar gaskiya ban son abinda ya shafi maganar kuɗi shiyasa na ke dojewa maganar yin ƙungiya don tallafi, na fi son idan zan yi taimako na yi abina da kai na, zuwa na Katsina na ga halin da wasu bayin Allah suke ciki sai na yi tunanin azumi idan ya zo ya za su yi, na yi niyyar yin abincin sadaka daidai ƙarfi na don taimaka musu, da na yi maganar sai sister ɗina tace ita ma zata ba da ta ta guddummuwar sai na ji daɗi na sake maganar da wani cikin hira sai shi ma yace zai bayar da tasa guddummuwar, shine ya ba ni shawara tunda ina da jama’a na faɗa masu ko su bayar ko su yi addu’o’i. Na sha fama da wata ƙawata kan na yi nace mata ba ni da sha’awa gara na yi iyakar karfi na. Amman duk da haka aikin Allah ne ko ba ka bayar ba ka yi da kan ka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *