Allahu Akbar Yarinya Yar Shekaru 10 ta haddace Al-Qur’ani mai girma a cikin Shekaru biyar kacal…

Narjis Adamu Gwanimi yar garin Ningi Jihar Bauchi yar Shekaru 10 ta haddace Al-Qur’ani mai girma a cikin Shekaru biyar kacal.

A yanzu haka wanna Labarin Ya Karade Duniya Kuma. A yanzu haka Mutane da yawa suna fatan Alkhari Akan Cewa Allah ya al’barkace wanna Yarinyar.

Leave a Comment