June 19, 2024

Al’ummar Karamar Hukumar Makoda sun gudanar da sallar Nafila domin godiya ga uban giji bisa Nasarar Abba Kabir Yusuf.

Kamar yadda Ka sani dai a yanzu haka Abba Gida Gida ya Lashe Zaben Gwamnan Kano.

Kuce gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *