Anyi Kira ga Hukumar Hisbah data Kara Gayyatar Murja ibrahim Kunya bayan Wasu Sabbin Hotuna data Saki a Wani Dakin Otel a Kaduna..

Anyi Kira ga Hukumar Hisbah data Kara Gayyatar Murja ibrahim Kunya bayan Wasu Sabbin Hotuna data Saki a Wani Dakin Otel a Kaduna

Fitacciyar Jarumar Nan da take Sharafi a Kafar Sadarwa na TikTok watau Murja ibrahim Kunya Wacce a Yanzu akafi sanin ta da Yagamen ta saki wasu sabbin hotuna da faifan bidiyo wanda suka jawo cece kuce a Kafafen Sada Zumunta wanda mutane sukaita korafi akan cewa yakamata Hukumar Hisbah ta kara Gayyatar Jarumar a karo na biyu.

Kamar dai yadda aka sani a kwanaki biyun da suka gabata ne akayi mata kyautar wata Dalleliyar mota daga wani babban Masoyin ta wanda bata ambaci sunan saba. Ta kuma kara bayyana cewa ta samu aikin Jarida wanda dama yana daya daga cikin abinda take son tayi a Rayuwar ta.

Leave a Comment