June 19, 2024

wani miji yayiwa matar shi bidiyo daidai lokacin da suke tsakiyar cin amanarsa. Wannan miji ya bayyana ya dade yana ganin wasu alamu na rashin gaskiya a tattare da matarshi wannan da abokinsa.

Shiyasa baiyi kasa a guiwa ba ya cigaba da saka ido a aľamuransu tare da wasu wanda suke taimaka mashi kan ganin cewa babu abinda yake faruwa tsakanin abokinsa da matarshi dan samun kwanciyar hankali da nutsuwa.Na yanzu aka ga matarshi tare da abokinsa sun shiga hotel baiyi jinkiri ba ya dauki makullin mota ya nuf wannan hotel yaje domin masu aikin wajen su nuna masa wani daki suka shiga suka ce basu bashi sirrin kwastoma dinsu.

Saida ya nema hukuma wannan ya bayyana asu matarshi ce aka bashi lambar dakin, ya bayyana kada kowa ya biyo shi kawai a barshi

shi kadai yaje.

Yana shiga yayi ido biyu dasu suna tsaka da cin amanarsa Baisan lokacin da ya cigaba da kaiwa matar bugu ita kadai ba saboda babu abinda bayayi mata a rayuwarta meyasa zata ci amanarsa Kudi, mota, waya, gamsar da ita kan komai yanayi “mata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *