Ba Zan Kara Aske Gemu Na Ba, Saboda Ina Jin Daɗinsa, Cewar Matashiya, Wadda Allah Ya Ba Baiwa Gemu Kamar Na Namiji Daga Jamilu Dabawa…

Ba Zan Kara Aske Gemu Na Ba, Saboda Ina Jin Daɗinsa, Cewar Matashiya, Wadda Allah Ya Ba Baiwa Gemu Kamar Na Namiji

Daga Jamilu Dabawa

Yadda Almajiran Sheikh Zakzaky Ke Ginawa Wata Baiwar Allah Ɗakin Kwana.

Da sanyi safiyar yau Assabar ƴan uwa Harisawa na illela unit suka kaddamar da aikin gayya na ginawa wata baiwar Allah ɗakin kwana.

Bayan ayukkan gyaran Maƙabartu, Hanyoyin tafiya, Magudanun Ruwa, da Harisawan ke shiryawa lokaci bayan lokaci a wannan karo masu aikin shirya ginawa wata mata baiwar Allah dakin kwana ganin yadda take Shan wahala lokacin damina dama Lokacinda bana damina ba saboda dakin da takedashi Kamar tana bolane saboda yanayin dakin

Leave a Comment