May 18, 2024

toh fa ana wata ga wata wannan Labarin Jaridar AREWADROP.COM ta rawaito shi inda take cewa wani direba ne ya banke wannan dan Sanda a Jahar legas saboda cinkoson

ababan hawa, tabdin jam anan take a gurin ba tare da bata lokaci ba an gayyato wasu hukumomin domin su zo su shiga wannan al amarin saboda yawan

da mutane sukayi a gurin, fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace abin zamu saka muku Cikakken labarin a nan kasa a web site din AREWADROP.COM, mun gode da Ziyartar wannan shafin namu mai albarka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *