April 16, 2024

BABU MAWAKIYAR DA TA YI AURE TA DAINA WAKA A KANNYWOOD CEWAR FA’IZA BADAWA fati nijar,murja baba.

Sau da dama idan Yan film Mata sunyi aure to sunyi sallama da harkar Film kenan

Ama kuma anfi samu haka ga jarumai Mata ama abunda yashafi film ko waka yawanci matan Na Cigaba da sana’arsu

Fa’iza badawa tana daya daga cikin manyan mawaka da aka dade ana damawa dasu,d domin kuwa tashafe kusan Shekara ashirin tana waka.

Tayi aure Shekara biyar da ta gabata Sai dai auren da tayi bai hanata Cigaba da wakaba San ta rikeshi a matsayin sana’a

A tattauΓ±awar da tayi da mujalar fim hajiya fa’iza ta bayyana mana yadda take Gudanar da harkar ta ta waka duk da matsayin ta Na matar aure.
.
Kundin Hausa Ta Wallafa cikekken videon gashi ananπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *