June 19, 2024

Tirkashi bayyanar wani videon mawaki dauda kahutu rarara da wani private jet ya jawo cece kuce inda ake tunanin ya sayi sabon jirgin sama .

kamar yadda tashoshi da dama suka wallafa rahotanni akan lamarin sunyi karin bayani akan cewa rararan ba ya sayi jirgi bane yahau jirgi ne yayi tafiya daga kano zuwa lagos campaing din tinubu .

ina fatan kowa ya gane abunda yake tafiya akan hakan allah yasa mudace ameen summa mun gode da gudun mawar kallo masoya

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *