May 22, 2024

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/hurvr/public_html/wp-content/themes/chromenews/lib/breadcrumb-trail/inc/breadcrumbs.php on line 253

Chikwendu ta bayyana cewa bata taba kasancewa a zaman aure da Fani-Kayode ba saboda bai biya kudin aurenta ba, cewar tsohuwar sarauniyar kyau ta Najeriya.

Tsohuwar sarauniyar kyawun ta bayyana cewa aurenta da Fani-Kayode yana cike da bala’i da masifa sama da tunanin duk wani mai tunani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *