May 22, 2024

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/hurvr/public_html/wp-content/themes/chromenews/lib/breadcrumb-trail/inc/breadcrumbs.php on line 253

Bani da zaɓi da ya wuce Uba Sani a zaɓen gwamnan jihar Kaduna – Ɗahiru Bauchi.

Shahararran Malamin Addinin Islama Kuma Nusanul fyada Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce zaben gwamna a jihar Kaduna bashi da zabi da ya wuce Sanata Uba sani.

A wani bidiyo dake yawo na wani malamin Tijjaniya Yana cewa Sheikh dahiru bauchi Yace shi a jihar Kaduna Yana goyon bayan ‘yan uwa tijjanawa ne da cewa Idan zasu Saka kuri’unsu to su sakawa Sanata Uba sani ne Malamin ya Kara da cewa Idan aka kalli cikin ‘yan takarar nan duk da muke dasu idan ana maganar Darikar Shehu tijjani Sanata Uba sani ne Yafi ko wanne zama a cikin ta tun daga tsatsansa.

Sabo da haka idan ana maganar Darikum sufaye Bamu da kamar Sanata Uba sani inji Shehun Malamin.

Daga Hassan Na Annabi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *