May 24, 2024

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/hurvr/public_html/wp-content/themes/chromenews/lib/breadcrumb-trail/inc/breadcrumbs.php on line 253

Bankuna da gidajen mai da kananan ’yan kasuwa da direbobin bas a Najeriya sunki karbar tsofaffin kudi na ₦1000 da ₦500.

A yanzu haka mutane da Yawa suna Magana akan cewa ya kamata a Dauki mataki akan Wadan da Basa Karbar Tsofaffin Kudi.

Kuce gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *