May 27, 2024

Bayan an Gwangwaje Rarara da kyautar Mota kirar Lexus Jeep jiya, yau an sake Gwangwaje shi da kyautar Gida a Jahar Katsina.

DAGA: Hon. Sagir Tarda Ungoggo.

Kuci gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *