Bayan Kyautar Mota da Rarara Yayiwa Ango Lukman an Karawa Amarya da Tsabar Kudi Har N400,000

Bayan Kyautar Mota da Rarar Yayiwa Ango Lukman an Karawa Amarya da Tsabar Kudi Har N400,000

Kamar dai yadda aka sani a makon daya gabata ne aka daura Auren fitaccen Jarumi a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Yusuf Saseen Wanda Akafi Sani da Lukman Acikin Shiri me dogon zango labarina.

Manyan Jaruman Kannywood da dama sun samu hakartar daurin auren hade da Shagulgulan biki Kamar irinsu Aminu saira, Yakubu Mohammad, Isah Perozkhan da sauran su.

A Wurin Shagalin Bikin ne mawaki rarara ya bayyana Cewa Zai bawa Ango da Amarya Kyauta amma Zasu amsa ne ta hannun mataimakiyar sa watau Aisha Ahmad idris wacce akafi sani da Aisha Humaira.

Yanzu kuma an bayyana cewa ya bawa Amarya Kyautar kudi naira N400,000 rahoton tashar Mi3 Novel Kalli Cikakken vedion anan

https://youtu.be/DdvSNIz_ehA

Leave a Comment