Bayan sati biyu da yin auren wasu masoya matar ta bukaci sai mijin nata ya saketa sabida baya iya gamsar da ita a kan gado

Kamar yadda kuka sani a zaman takewar aure ana yawan samin matsaloli tsakanin mata da miji wajan gamsar da juna, shi yasa wani lokacin zakuga aure yana yawan mutuwa.

Ga bidiyon 👇👇👇👇👇👇👇

Da yawa daga cikin ma’aurata daga Maza har Mata basusan abubuwan da ake da ake kafin gudanar da jima’a ba musamman ma ga Namiji, wanda dole shi yakamata yasan wadannan abubuwan domin sai mayarsa tafi ganin daukar sa cikakken Namiji.

Domin kuwa duk Namijin da baya iya gamdar da matarsa to tabbas watarana za’a wayi gari ta renashi domin gamsar da mace yana daya daga cikin abin da zatana kimanta Namiji, wanda ma bazata yarda ku rabu ba.

Sai a yau kuma muka sami wani labari abin mamaki ga wasu ma’aurata wanda duka-duka auren nasu bai wuce makwanni biyu 2 ba, amma matar take cewa sai ta rabu da mijin nata.

Matar ta kai korafin mijin nata akan baya gamsar da ita domin wasu abubuwan ma sai ita take koya masa ko kuma tanayi da kanta ma yayin da suke jima’a, wanda auren nasu bai wuce sati biyu

A cikin wasu hotunan tsokaci da mijin nata yake a kafafan sada zumunta yadda yake zargin matar tasa tana cin amanarsa ko kuma kafin suyi auren dama tasan Namiji.

A cikin korafin da mijin nata yake yana nuna cewa matar tasa tana masa korafi akan cewa baya gamsar da ita lokacin da suke jima’a.

Sannan kuma ya kara da cewa: Matar tasa tana kirkirar wasu salo-salo na kwanciya aure wanda shi kansa bai san dasu ba, kuma bai taba jin labarin ana irin wannan kwanciyar ba amma sai yaga matarsa tana yi masa.
Idan da man ki na da sha’awar karatu kuma ki na da damar yi, shiga makaranta.

Leave a Comment