Bayyanar Bidiyon wani Saurayi da Budirwa na Badala ya jawo surutu..

Bayyanar Bidiyon wani Saurayi da Budirwa na Badala ya jawo surutu

A Cikin Shirin Namu Nayau Zamu Nuna Muku Videon Yadda Wani Saurayi Ko Muce Mata Da Miji Suke Sumbatar Bakin Junansu Saboda Tsabar Wulakanci.

Wannan Dai Na Daya Daga Cikin Abinda Kan Jawo Yawan Mace-macen Aure Saboda Yadda Ake Badala Kafin Aure, Kai Kodama Anyi Auren Haramunne Aikata Wani Abu Daya Danganci Sunna A Fili.

Tushen lalacewar Tarbiyya

Saudayawa tarbiyyar yara takan yi asali ne tun daga iron macen da magidanci ya auro ba tare da nazarin wannan ita ce za ta zama uwar yarana ,ita zan dinga barwa Amana idan na fita ba, ita ce me tarbiyyarsu , wacce idan na fita ba ni da damuwa a gidana na san wacce na bari wanda shi ne babban abin dubawa kuma abu na farko da magidanci ya kamata ya duba yayin neman abokiyar zama domin idan aka sami matsala tun a nan, to idan ba Allah ya kyauta ba farkon illatar rayuwarshi kenan a duniya idan bai sa’a ba har lahirarsa.

  1. Halin ko inkula na magidanta ga iyalensu da sakin ragamar komai hannun mace
  2. Rashin iya sauke nauyi tawajen ciyarwa, ilmantarwa, tarbiya da tufatarwa.
  3. Rashin zama cikin iyalai don fahimtar me suke ciki

Rashin shakuwa ko sakewa da iyalin domin kowanne yasake wajen bayyana make faruwa.

Leave a Comment