April 16, 2024

Matar da ta haifi jariri jaki a zaria wannan abu yahi mutikar gir giza mutane sosai duda wasu ma suna ganin karya ne kawai matar da tayi wannan magana akan ita ta haifi jaririn jaki.

Danna wanna hotan 

Wasu suna ganin kawai ta lauci ne ba wani abu ba domin daga baya tafito tayi magana akan cewa mutane sun dai na siyan kayan abun da take siyar wa kwata kwata an guje ta.

To hakan ne yasa wasu suke ganin dama batayi nagana ba kawai tayi shiru da bakin ta babu wanda yaji abun da yafaru ko dama gaskiya ne abun yafaru wannan labarin sahihi ne abun yafaru ne a zaria.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *