May 20, 2024

Kamar yadda kuka sani hotunan Ali Nuhu tare da momme gombe Dauke da jariri ya dauki Hankula Al’umma ta yadda mutane da dama suka shiga rudani kan wannan hotunan

Saide a yau muka sami sahihin Gaskiya lamari game da wayannan hotunan kamar yadda tsakar Gida dake kan manhajar youtube suka wallafa bidiyan

Kalli bidiyan anan

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *