May 18, 2024

MashaAllah! Yadda Wannan Budurwar ‘Yar Misalin Shekaru 18, Ta Rubuta Al’Qur’ani Mai Girma Da Ka. Wata Matashiya Mai Suna Yasira Salisu Umar, Tayi Kwazo Sosai, Inda Tayi Rubutun Al’Qur’ani Mai Girma Da Ka.

Lamarin Ya Ja Hankul Sosai, Musanman Ma Ganin Cewa Ita Yarinya Wanda Shekarunta Bai Wuce 18 Ba, Kuma Mace. Wanda Ba.a Fiya Ganin Irin Wannan Lamarin Yana Faruwa Ba. Musanman A Nan Qasar Hausa.

Malama Yasira Ta Bayyana Cewa Kafin Ta Fara Rubutun Al’Qur’ani Sai Da Tayi Sauka Har Sau Hudu, Abin Da Yaja Hankalina Shine Nayi Ne Domin Na Fadakar Da Al’Umma. Cewar Malama Yusra.

Ubangiji Allah Ya AlbarKaci Rayuwar Wannan Baiwar Allah Amin Summa Amin.

https://youtu.be/CMkJhw6SgNs

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *