Bidiyon Mutumin Da Ya Mai Da Kanshi Tamkar Aljani Wato Halittar Alien

Mutumin da ake kira da Black Alien Project ya mai da kanshi hakane bayan da yake aiki a matsayin mai gadi wajen siyayya, yanayin aikin da yake ne ya bashi karfin gwiwa komawa hakan.

yi masa wannan aiki ne hadi da datse yatsunsa guda hudu, da kuma huda jikinsa ta yadda ba’a tunani, domin kar kan mazangakarsa akwai zane da ake kira tatoo.

Da ake tattaunawa da shi a wata tashar YouTube, ya ce samm baya dana sani na maida jikinsa irin na halittar Alien ko kadan.

Domin bidiyon wannan mutumin sai ku shiga nan FULL VIDEO ku cigaba da kasancewa da mu a koda yaushe domin sabon sahihan labarai da babu

Leave a Comment