June 19, 2024

Bidiyon wani mutum da ya sanya rayuwarsa a hadari na kokarin sare wata kukar da aka tabbatar tana kashe duk wanda yayi kokarin sareta akan kuɗi Naira dubi 500 da sabon babur.

Mutumin yayi ikirarin sare Kukar ne a wani bidiyo da aka sanya a shafukan sada zumunta, inda mutumin ya bayyana yadda Kukar ta yi sanadin mutuwar mutane uku da sukayi kokarin sareta a baya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *