June 19, 2024

Jama’a a soshiyal midiya sun shiga yanayi bayan ganin bidiyon nikakkun kudi.

Wani matashi ne ya dauki bidiyon kudin wanda ake tunanin CBN ne ya watsar da su.

Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da ake fama da rashin tsabar kudi a kasar.

Kuce gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *