April 16, 2024

Sabon bidiyon amarya ummi rahan tare da mijin ta lilin baba ya dauki hankali matukar Wanda ta wallafa a shafinta da sada zumunta na TikTok

Ummi Rahab tare da mijin na ta an hango su a wani bidiyo suna soyayya a cikin mota bidiyon da ya matukar bawa mutane sha’awa da Kuma burje su

Ummi Rahab dai tayi aure ne a watannin baya Wanda Hakan ya sa ta dai na Hawa duk wani shafin ta Dake intranet kamar su what app, Facebook TikTok Twitter da ma sauran su

Jarumar dai ta fara wallafa bidiyon ta na farko a kwanakin baya tun bayan yin auren ta inda Kuma a yau ta sake sakin wani sabon wani fefan bidiyo tare da mijin ta a cikin mota

https://youtu.be/J1bOf57J4cg


Ummi Rahab na daya daga cikin jaruman kannywood Wanda suka fara harkar fina finai na hausa tun suna da kananun shekaru Wanda har takai munzalin aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *