April 16, 2024

Tsohuwar matar fitaccen jarumin nan kuma Mawaƙi a masana’antar kannywood Adam A Zango ta bayyana a shafin sada zumunta na Tiktok ita da danta kuma dan fari a wajen jarumi Adam A Zango, wato Aliyu Haidar Zango.

Bidiyon nasu yayi matukar bawa mutane mamaki da ban sha’awa duba da yanayin yadda take wasa dashi sosai kusan dai kamar sun jima basu hadu ba.

Tsohuwar matar tashi Amina Me Rani ta dawo Kannywood tun a kwanakin baya bayan da jimawa da mutuwar Auren nasu, yanzu haka tana fitowa a cikin shirin Gidan Danja da dai sauran su.

Ga cikakken bidiyon a kasa 👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *