April 16, 2024

Innalillahi Gaskiya Wannan Abun Kunya Ne Mutum Ya Aika Ta Irin Wannan A Kasar Hausa

ALLAH KA JIKAN DATTI ASSALAFIY BA DON YA MUTU BA

Wannan yarinya Mufeeda sabuwar Salma na cikin shirin kwana casa’in da ake yadawa a tashar Yahudawa Arewa 24 idan baku manta ba nayi rubutu kusan sau uku akanta

Yau naci karo da wani bidiyo wanda wannan yarinya tayi da kanta mai tsawon dakika 54 take cewa: “Na so nayi rubutu a Twitter wanda zai jawo hankalin al’umma mutum dubu biyar a cikin awa daya ta hanyar daura hotona da rubuta kalmar “Ashawo” (karuwa), amma sai nayi tunani ni ‘yar Arewa ce sai na fasa, amma da nayi da ya bada citta” inji Mufeed

Wadannan sune Jarumanku wadanda kuke kallon fadakarwansu tare da ‘ya’yanku a tashar Yahudawa Arewa 24, tayi niyyan bayyana cewa ita Ashawo ce, amma ta fasa ba don tsoron Allah ba

Zasu cigaba da bayyana muku dabi’unsu, sannan zasu cigaba da koya wa yaranku tarbiyya irin nasu a tashar Arewa 24, kar ku dena kallon tashar, duniyace tana da fadi

Allah Ya taimaka

Wanima zakaga mace da namiji suna saduwa ni kuma narasa ta inda zan masa magana saboda zaice ina masa bincike awaya.

Kuma zamuyi fada da shi, kullun hankalina atashe yake bana samun isashshen barci. Idan na tuna halin da mijina yakeciki, malam tambayata anan ya halatta narika daukan nawa hoton tsirara ina tura masa a waya kozai rage kallon na matan banza ko kuwa?

Ina neman shawara da adduarka Mal wassal

Wa alaikis salam wa rahmatullahi Ta’ala wa barakatuh.

Hakika abinda mijinki yake aikatawa, ko kadan bai dace ba. ya kauce ma hanyar Allah. Kuma ya afka cikin manyan manyan ALKABA’IR.

Shi dai kallo izuwa ga matar da ba taka ba, haramun ne koda ba tsirara take ba. Shi kuwa kallon tsaraici, Allah (Swt) ya la’anci masu yi, kumq ya la’anci masu nuna tsaraicin nasu da gangan don akalla.

Mijinki yana nuna miki Qarara cewa show mazinaci ne kenan. Saboda haka shawarar da zan baki anan it a ce : Ki bi abun ahankali. kar ki sanya gaggawa ko husuma acikin sha’anin. in ba haka about n zai iya rikicewa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *