June 19, 2024

Tabdi jam, wannan baiwar Allah tayi tattaki har garin Kaduna. Dan taga Umar m Sheriff harda kuka.

iyayen ta basu San Inda take ba seda yan jarida suka buga labarin ta a social media sannan suka san inda take, bata fatan takoma gida batareda andaura musu Aure da UMAR M Sheriff ba

Labarin yayi matukar daukar hankali da jawo cece kuce sosai a shafukan sada zumunta musamman ma Facebook.

Wane fata za ku yi mata?

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *