June 19, 2024

Bayan gama rigimar dalibi Aminu da Aisha Buhari, wata sabuwa ta bullo.

Zainab ta ce matar Buhari ta sa an kamo ta, an kawo ta Villa an nada mata na jaki.

Ta kai kara kotu, ta bayyana abubuwa 4 da take so a yi, daga ciki a bata diyyar N100m.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *