May 23, 2024

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/hurvr/public_html/wp-content/themes/chromenews/lib/breadcrumb-trail/inc/breadcrumbs.php on line 253

Matsalar ƙarancin takardun kuɗi ta zo ƙarshe: Babban Bankin Nigeria (CBN), yabi umarnin kotun koli ya buƙaci bankuna da su fara raba tsoffin takardun Naira sannan suma in aka mayar musu su karɓa.

Daga karshe dai Babban Bankin Nigeria (CBN) ya umarnin kotun koli inda ya bai wa bankunan kasuwanci na ƙasar nan umarni da su riƙa karɓar tsoffin takardun Naira sannan suma su riƙa bai wa abokan hulɗar su inda suka mayar musu dashi.

Gwamman jihar Anambra wanda tsohon gwamnan bankin na CBN ne Farfesa Chukwuma Charles Soludo shine ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai.

Ya ce gwamnan bankin na CBN Dr. GODWIN EMEFIELE shine da kansa ya sanar da shi wannan labari da safiyar Litinin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *