DA DUMÍ – DUMÍ: Kalli Yadda Matsa suka fara Triumph da ké Fagge, su na kwashé kayayyakin gini a wajén….

DA DUMÍ – DUMÍ: Matsa suń far wa Triumph da ké Fagge, su na kwashé kayayyakin gini a wajén.

Jami’an tsaró sun jé wajèn ana kuma jiyo karar harbin barkonon tsòhuwa.

Ana jiyó muryoyin matasan su na ihun ‘Ganima’

Mè zakù cè?

Leave a Comment