Da dumi dumin sa Rundunar Yan Sandan Jihar Kano Sun Cafke Matasan da Suka Kwashi Ganimar Gidan Rarara.

Rundunar Yan Sandan Jihar Kano Ta Gabatar Waɗanda Suka Yi Sata A Yayin Da Aka Bankawa Gidan Mawaki Dauda Kahutu Rarara Da Sauran Ofice Ofice Na Jam’iyyar APC Wuta A Lokacin Murnar Cin Zaben Gwamnan Kanò.

Kuci gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka.

Leave a Comment