June 15, 2024

Jaruma Aisha Najamu Tana Shirin Yin Aure Inda ta Bayyanawa Duniya Irin Mijin’da Take son Aura da Kuma Yadda Zasu Baiwa Jana Kulawa Mai Kyau.

Kamat yadda Muka Samu Wannan Labari Yafito Ne daga Wajen Jaruma Aisha Najamu Wato Jaruma a Cikin Shirin Izzar So.

Muna Fatan Allah Yakawo Mata Miji Na Gari Domin Tace Ko Yanzu Ta Samu Miji Zatayi Auren Ta Kuma Zata Zauna Dashi Lafiya.

Masha Allah Wannan Kenan Shine Kadan daga Rahoton Mu Akan Yadda Jaruma Aisha Najamu Ke shirye Shiryen Yin Aure Fatan mu Allah Yakawo Miji Na Gari Amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *