May 13, 2024

DaDumiDuminSa` yadda Haduwar Amarya Halima Atete Tareda Amarya Aisha Aliyu Tsamiya ta Kasance a Kasar Makka Yanzu Inda Sukai Matukar Farin. Ciki da Hakan.

Masha Allah Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Yiwa Jama’a Dadi Sosai da Sosai Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakisan Sa Dubada Ganin Yadda Suka Hada Kansu.

Hakan Yasa Jama’a Dadama Suke Masu Fatan Alkairi a Cikin Rayuwar Su Ta Aure Wannan Kenan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *