June 20, 2024

Dalilin Daya Janyo Muke Rabawa Talakawan Nigeria Tsofaffin Kudade Cewar Shugaban Yan Bindiga

Dalilin Daya Janyo Muke Rabawa Talakawan Nigeria Tsofaffin Kudade Cewar Shugaban Yan Bindiga – Janzakitv

Yan Bindiga Sun Tare Matafiya A Hanyar babban birnin maiduguri na jihar Borno Zuwa garin Manguno Suna Raba Marasa karfi tsofaffin kudade.

Wasu mutane sun shaidawa manema labarai cewa a cikin wannan ranar talata, data gabata ne, aka samu labarin yadda wasu ‘yan bindiga a yankin borno suke rabawa talakawa tsohon kudin nigeria.

Mun samu bayyanar labarin daga muhammad ahmad borno yayin da yake zantawa da manema labaran shafin Janzakitv, ayau talata domin tabbatar da gaskiyar wannan labarin na cewa ‘yan bindiga suna baiwa al’ummar jihar kudi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *