May 23, 2024

Jarumin masanaantar shirya fina-finan Hausa na Kannywood Adam A Zango, ya bayyana cewar ya gama yin Aure a duniya saboda aure-auren ya ishe shi.

Adam a zango a cikin yanayin fushi da mummunan damuwa jarumin adam a zango yake bayyana hakan a cikin motar shi kirar kamfanin toyoto a garin kaduna.

A cikin maganganun sa Jarumin yana magana ne da alamar babsa tare da matar sa, yana mai cewa tunda an zabi aikin da takeyi akan zaman aure ta, to shi bashi data cewa maganar gaskiya ya hakura da ita kuma bazai kara aure ba har abada.

jarumin ya kara da cewa akwai matsala shi yasa yake yin aure da zarar ya rabu da mace don kaucewa matsala, matsayin shi na celebrity idan bashi da mace maganar gaskiya akwai matsala shiyasa daga sun rabu da matar shi yake kara aure.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *