Dauda Kahutu Rarara Ya Bawa Saratu Daso Mamaki A Wajen Taron Bude Gidan Biki Da Tayi

Dauda Kahutu Rarara Ya Bawa Saratu Daso Mamaki A Wajen Taron Bude Gidan Biki Da Tayi

Mawaki Dauda Kahutu Rarara Ya Bawa Saratu Daso Mamaki A Wajen Bikin Murna Na Budewa Sabon Gidan Biki Da Tayi.

Kamar Yadda Kuka Sani a Jiyane litinin Saratu Daso Ta Gudanar Da Bikinta Na Bude Gidan Biki Da Tayi, Wanda Yawanchi Daga Cikin Jaruman Kannywood Sun Halarchi Wannan Waje Kuma Sun Tayata Murna.

Yadda Aka Dauki Hotuna Da Kuma Bidiyo Kamar Haka.

Sai Dai Bayan Wannan Abubuwa Da Akayi Na Murna Da Yawanchi Abokan Aikinta Suka Tayata, Sai Mawaki Dauda Kahutu Rarara Yayiwa Jaruma Saratu Daso Wani Abun Wanda Har Takai Jarumar Ta Wallafa Abunda Yayi Mata A Shafinta Na Instagram.

saratudaso dasoeventcentre Bazan taba mantawada karamci da mutuntakar dakayi a DASO EVENTS
CENTRE ba.

Kayi min likin kudi,ka bani DOLLARS GE,Kabawa MC
Shahrukan DOLLARS EEDa zaka tafi a gate ka rabawa Securities Kudi 50k.

Allah yasaka maka da Alkhairi.

Allah kareka daga sharrin makiya.
rarara backup.

Wannan Shine Abunda Saratu Daso Ta Wallafa Game Da Abunda Mawaki Dauda Kahutu Rarara Yayi Mata A Wajen Bikinta Na Tayata Murnar Bude Gidan Biki.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Da Kuma Fatan Alkhairi Gareku Zuwa Wajen Saratu Daso Akan Bude Sabon Gidan Bikin Nan Da Tayi, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Leave a Comment