May 18, 2024


Wata matashiya matar aure data rasu yayin tsaka da bikin shagalin sunan jaririn ta lokacin allah yayi mata rasuwa tace ga garin ku nan.

Allah yayiwa wata matar aure rasuwa ranar shagalin murnar bikin zagayowar jaririn data haifa yayin da ake tsaka da gudanar shagalin sunan a cikin gidan matar auren.

Hakika wannan mutuwa ta girgiza al’ummar da suka halarci wannan taro a wannan cikin gidan matar bayan bayyana rasuwar ta jikin mutanen duk yayi sanyi.

Hakika mutuwa wata abace da kowani mutum saiya dandana don haka bai kamata al’umma suyi mamaki ba domin idan lokaci yayi koda ciwo ko babu sai antafi lahira.

Yanzu haka cikin yan uwan marigayiyar wata baiwar allah tace zata dauki jaririn yar uwarta ta rike shi har abada awajen ta sakamakon maraicin daya same shi.

Kuci gaba da kasance da shafin gidan labarai kowace rana wato Janzakitv. mungode da ziyartar shafin mu kuci gaba da kasancewa damu kowani lokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *